Gangunan Turawa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Gangunan Turawa

Furuci[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

An samo asalin kalmar ganga da turawa daga harshen hausa

Suna (n)[gyarawa]

Gangunan Turawa dai gangace da akeyinta da it ace ko karfe sannan ayi mata maratayu. Gangunan turawa da sun kuma kasance ganguna ne na zamani wanda turawa suka akera amma ana amfani dasu a kasar hausa a wajen bukukuwa da sauran shagulgula.[1]

Manazarta[gyarawa]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.