Gani
Appearance
Gani Gani (help·info) shine kallon abu da ido.a turance dai yana nufin See a hausance kuma yana nufin Gani kamar a ce (i idon't see him a hausan ce yana nufin ban ganshi ba[1]
Misali
[gyarawa]- zanje ganin mara lafiya
A wasu harsunan
[gyarawa]English:see
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 159. ISBN 9 789781691157