Ganiya

Daga Wiktionary

Ganiya About this soundGaniya  Yana nufin lokacin da abu yake tsananin ƙyau ko cigaba da bunƙasa. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Ɗan kwallon yana ganiya a yanzu
  • Jarumin Soja yana ganiya

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,3