ganshamo tsuntsune daga cikin jerin tsuntsaye yana da dogon ƙafafu ja da baki ja Mafi ya kalar gashin sa baƙi ne.