Jump to content

Gara (fifiko)

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Gara na nufin nuna zaɓi ko fifiko na wani abu a tsakanin wasu abubuwan.

Misali[gyarawa]

  • Gara gishiri da magi
  • Gara mota da keke
  • Gara shinkafa da tuwo

A wasu harsunan[gyarawa]

English-better