Gargada

Daga Wiktionary

Gargada About this soundGargada  Hanya ta tafiya ko na abun hawa da ta lalace da ramuka da kwantaccen ruwa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Hanyar Jos tacika gargada
  • Motar matafiya ta lalace saboda gargada

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236