Jump to content

Gargajiya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

gargajiya

  1. itace tsarin gudanar da rayuwar mutanen da.
  2. itace al'adu da ɗabi'un iyaye da kakanni.

Misali

[gyarawa]
  • Zanje siyo maganin gargajiya
  • Gargajiya ta haifeshi