Gargara

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

Gargara wani irin yanayi ne wanda yake zuwa ƙarshen rayuwar mutum wato Gaf/Gab Da lokacin cire ko fitar da ran mutum ko dabba.

Misali[gyarawa]

  • Babban sakataren majalisar koli yayi wasiyyar yana gargara
  • Allah yana karbar tuban mutum matukar bai kai gargara ba