Gari
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]GariGari (help·info) Wani farin abu wanda ake amfani da shi wajan sha ko kuma a sarrafa shi ya zama abinci. Misali kamar taiba ko tuwon masara.
Karin magana
[gyarawa]- gari da yawa maye baya cin kan shi.
- gari ban-ban Allah daya
Turanci
[gyarawa]Town
Gari wani rukuni ne na mutune wadanda suka taru suka gidaje