Garkuwa
Appearance
Garkuwa Garkuwa.ogg (help·info) makami da ne ake amfani dashi wajen kare jiki, musamman a wajen yaƙi. [1]
- Duk mai bada kariya wajen aiki ko yin magana.
Misalai
[gyarawa]- Attajirin yazama garkuwa na jama'a.
- jarumin yayi amfani da garkuwa a fagen yaƙi.
- Garkuwan jarumi Nagwamatse tana gidan tarihi.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,162