Jump to content

Garuma

Daga Wiktionary
Garuma a cikin gona

Garuma Samfuri:errorSamfuri:Category handler wata irin fatanya ce babba da ake yin huɗa da ita.[1]

Suna jam'i.Garmuna

Misalai

[gyarawa]
  • Lado na cikin huɗa garumar sa ta kare

Karin Magana

[gyarawa]
  • Allura ta tono Garuma

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,130