Gaskiya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman gaskiya ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Gaskiya About this soundGaskiya  Gaskiya itace mutum yafaɗi magana yadda yake ba daɗi ba ƙari.[1]

Aikatau (v)[gyarawa]

Aikatawa ko faɗin abunda ya faru a zahiri yadda yake.[2]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): honest, honesty
  • Faransanci (French): honnêteté
  • Larabci (Arabic): Amanatan - أمانة

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.
  2. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.