Gatari
Appearance
Hausa
[gyarawa]Gatari Gatari (help·info) Abu ne da ake amfani da shi a wajen saran ice, yana da ƙota sannan yana da kai (ruwa) na ƙarfe.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Gatarina ya karye wajen saran bishiyar kuka.
- Zan faskara itace da gatari.
Karin Magana
[gyarawa]- Gatari mai kwa’biya wahal da mai hawa
sama.
- Allah ya tsari Gatari na da saran shuka.
- Guntun Gatarinka ya fi sari ka bani.
- Duk wanda ya ce zai haɗiye Gatari rike mai ƙota.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11
- ↑ https://hausadictionary.com/gatari