Jump to content

Gatsal-gatsal

Daga Wiktionary

Gatsal-gatsal About this soundGatsal-gatsal  dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin mutumin da zai yi magana ba tare da ya duba maganar ba.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Mutumin nan fa bai duba maganar kafin yayi ta gatsal kawai yake faɗan duk abin da yazo bakin shi ba tare da ya duba maganar ba

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,70
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,91
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,64