Gattse

Daga Wiktionary

Gattse salon magana ce da ke cike da tarin fasaha wajen iya zance. Magana ce wacce duk abin da aka faɗa ba shi ake nufi ba. Wato salon magana ce da e ta ke zuwa a matsayin a’a, yi, ta ke zuwa a matsayin kar a yi. Wato dukkan abin da aka faɗa ba shi ake nufi ba, akasin sa ake nufi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Wallahi inna gattse take min.
  • Wannan magana dai ba gattse bace.
  • Wawa baka gane gattse

Manazarta[gyarawa]