Jump to content

Gawayi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Gawayi na ci da wuta

Asalin Kalma

[gyarawa]

Wataƙila kalmar gawayi ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Aikatau (v)

[gyarawa]

GawayiAbout this soundGawayi  Dai ya kasance wani gefe ne na ƙonannan itace wanda sai'an ƙona bishiya ko itace ake samunsa.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): charcoal
  • Larabci (Arabic): فحم - فحم
  • Faransanci (French): charbon

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45