Jump to content

Gawo

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Gawo wani nau'in Itace ne dake da girma kuma yana yin yaya.[1][2][3]

Karin Magana

[gyarawa]
  • Jiran gawon shanu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.192. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,195
  3. https://hausadictionary.com/gawo