Jump to content

Gawurta

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Gawurta shine bunƙasa ko shaharar wani mutum ko abu.

Misali

[gyarawa]
  • Zanje gidan gawurtaccen Sarki.
  • Sha'anin ya gawurta.
  • Ta'addanci yana nema ya Gawurta a ƙasar nan.