Jump to content

Gaya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

About this soundGaya 

Bayani

[gyarawa]

ƙaranbau

  1. Shine ƙollo-ƙollon da ake sakawa a kunun tsamiya ko gyaɗa.
  2. Yana nanufin abincin da Babu miya.
  3. Abinda ba'a rufe/lulluɓe shiba; Kalle shi ya fito gayanshi (ba kaya)
  4. Aikatau na umurni wanda aka goge mai aiki aciki('ka' gaya, 'ki' gaya, 'ya' gaya)

•Ado kagayamin gaskiya.

Misali

[gyarawa]
  • Nafison kunu yaji Gaya.
  • Kasha kunu me gaya.
  • Yabani tuwo gaya.