Jump to content

Gazari

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

GazariAbout this soundfuruci  na nufin wata nau'in tsintsiya wadda ake anfani da ita a kasar hausa, kuma ana kiranta da tsintsiyar kwakwa.