Gida

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Gida wani abu ne wanda ake ginawa da tubali sannan yana da ƙofofi da tagogi domin amfanin mutane a matsayin ma kwanci. kalman na nufin House, Home ko kuma Shelter.

Misalai[gyarawa]

  • Munje gidan malamin lissafi ziyara.
  • Attajirin yana da gida na azo agani.
  • Gidan su maryam babba ne.