Jump to content

Gigicewa

Daga Wiktionary

Gigicewa About this soundGigicewa  na nufin rudewa,wani abu ya samu mutum ya rude ya fita hankalinshi.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yayi asara hakan ya sashi gigicewa
  • Audu yayi rashi hakan yasashi gigicewa

Manazarta

[gyarawa]