Jump to content

Giginya

Daga Wiktionary
Giginya a jikin bishiyar ta

Hausa

[gyarawa]

Giginya About this soundGiginya  Wata nau'in bishiyace dake yin manyan yaya. sannan ana iya ci a matsayin kayan marmari.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara sunje tsinkar giginya
  • Garba ya hau bishiyan giginya
  • Maryam ta na shan giginya.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Na nesa ka sha Inuwar Giginya

A wasu harsuna

[gyarawa]
  • English - Deleb Palm[2]

Manazarta

[gyarawa]