Jump to content

Gira

Daga Wiktionary
Hoton gira

Gira About this soundGiraa  Wani gashi ne dake saman idanu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Shehu ya aske gashin girar shi
  • Yan mata suna kwalliya da ja gira

Karin Magana

[gyarawa]
  • Garin neman gira an rasa ido

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,62