Girbi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Girbin hatsi a kasar Rasha

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman girbi ta samo asali ne daga kalman harshen hausa 'girba

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Girbi kalman hausa ne dake nufin ciro kayan amfanin noma daga gona.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): harvest
  • Larabci (Arabic): mahsulun - محصول
  • Faransanci (French): récolter

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 141. ISBN 9789781601157.