Jump to content

Girmamawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]

Girmamawa Na nufin Daraja matsayin mutum ko Bashi girma na musamman.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Talakawa Suna girmama Shugabansu.
  • Wajibi ne ka Girmama Iyaye ka.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Respect

Manazarta

[gyarawa]