Goba
Appearance
Hausa
[gyarawa]GobaSamfuri:errorSamfuri:Category handler Wata bishiya ce da ake nomawa tana fitar da ƴaƴan gwaiba, ɗaya daga cikin kayan marmari.
- Suna jam'i. Gwaibobi
Misalai
[gyarawa]- Mun tsinka gwaiba a gona
- Naci gwaiba mai tsami
- Audu ya siya gwaiba a Kasuwa
A wasu harsunan
[gyarawa]English: