Gonda
Appearance
Gonda Samfuri:errorSamfuri:Category handler Wani Kayan marmari ne daga cikin yayan itace da ake sha. Gwanda tana da sinada rai masu ƙarawa dan adam lafiya da garkuwa. Gwanda tana maganin typhot idan aka hada shi da tafarnuwa.
Misalai
[gyarawa]- Bishiyan gwandannan tayi tsawo sosai.
- Gwandan tanuna dayawa akwai zaƙi sosai.
- Isa na shan gwanda.