Goriba
Appearance
hausa
[gyarawa]GoribaGoriba (help·info) wata bishiya ce ta gajera tanayin ƴyaya dayawa ana amfani da ita wajan magani.
- suna jam'i. Goribai
Misalai
[gyarawa]- Zamusare bishiyan goriban babammu yau
- Su tanko sunje gona ɗebo ƴaƴan goriba.
Karin Magana
[gyarawa]Kwace Goriba a hannun kuturu baa wuya bane a hannun mata.
Fassara
[gyarawa]- turanci: Dum palm