Jump to content

Goshi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Goshi About this soundGoshi  Ɗaya ne daga cikin gaɓɓan da ake gani ajikin ɗan Adam, wanda ke fara fuskantar mai kallo dashi, yana farawane daga farkon gashin kai ta gaba zuwa bakin ramin idanu.

Misali

[gyarawa]
  • Goshin Bala ya fashe.
  • Ya dukeni agoshi.
  • Me dogon gashi kawai

fassara

[gyarawa]
  • Turanci: forehead
  • Larabci: جبين