Gudu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Siffatau
[gyarawa]Gudu Kalma ce dake nuna tafiyar wani mutum ko dabba, ko kuma aiki, ko kuma a ce dukkan tafiyar da saurinta ya wuce sassarfa. [1] [2]
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Run
Misali
[gyarawa]- Gudun Famfalaƙi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,153
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,235