Guduma

Daga Wiktionary
Karyaryar guduma

Hausa[gyarawa]

Guduma About this soundGuduma  Wani nau'in kayan aikin hannu ne wanda ake amfani da ita wajen buga wani abu musamman kafintoci sukafi amfani da shi. Ana kiranta da Hammer da turanci. .[1]

Misali[gyarawa]

  • Bala yana buga guduma.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus na Turanci da Hausa.ISBN9789781691157.P,78