Gudummawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Gudummawa Gudummawa (help·info) yana nufin bayar da wani tallafi, taimakawa ko tagazawa ga wani ko kuma wasu. [1]
Misalai
[gyarawa]- Wani attajiri ya bayar da tallafin kudi dan gina makaranta.
Karin Magana
[gyarawa]- Kowa yai kuwwa gudummawa yake so.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,35