Jump to content

Gulma

Daga Wiktionary

GulmaAbout this soundGulma  shine yin maganar mutum a bayan idon sa, sukar mutum ko munafurcin sa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu yayi gulmar Lado
  • An same su suna gulma a gidan biki

Karin Magana

[gyarawa]
  • Gulma ajali in ba aiba a mutu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,86