Jump to content

Gundura

Daga Wiktionary

Gundura ƙoshi ko isa ko kuma Ginsa, duk abinda ke da da ƙosawa wajen aikata shi. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Akwai gundura cin shinkafa kullum
  • Abincin ya gundure nu

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Monotonous

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,185