Jump to content

Gurgu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

GurguAbout this soundGurgu  Shi ne mutumin da baya iya tafiya da ƙafafunsa duka ko kuma ɗaya daga cikinsu.

Suna jam'i. Guragu

Misalai

[gyarawa]
  • Gurgu na rarrafe da gwiwowin shi
  • Gurgu na tuƙa keke

Karin Magana

[gyarawa]
  • Gurgu kafi mai ƙafa iya shege