Jump to content

Guza

Daga Wiktionary

Guza wani shuka ne mai kama da kabewa. Akwai anguwa a jihar kaduna ,wanda ta samu suna saboda yawan guza a wurin rafi, sai ake kiranta da "Rafin Guza".