Jump to content

Gwadare

Daga Wiktionary

Gwadare Samfuri:errorSamfuri:Category handler wata iriyar tafiya ce ta fitsara da 'yan mata sukeyi tare da kakkarya jiki da murya don nuna sun girma aure.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yan mata suna gwadare a hanya.
  • Dan daudu da gwadare.

Manazarta

[gyarawa]