Jump to content

Gwaiba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

GwaibaAbout this soundGwaiba  Wata bishiya ce da ake nomawa tana fitar da ƴaƴan gwaiba, ɗaya daga cikin kayan marmari.

Suna jam'i. Gwaibobi

Misalai

[gyarawa]
  • Mun tsinka gwaiba a gona
  • Naci gwaiba mai tsami
  • Audu ya siya gwaiba a Kasuwa

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: