Jump to content

Gwaiwa

Daga Wiktionary
Hoton gwaiwa

Gwaiwa About this soundGwaiwa  Da Turanci (Testicles), Shine ya'yan maraina da ke gaban namiji da sauran dabbobi masu shayarwa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Likita ya umarci mara lafiya yayi hoton gwaiwa.
  • Akwai cututtuka da ke kama gwaiwa da za'a kiyaye.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,187