Jump to content

Gwanda

Daga Wiktionary
Gwanda a saman bishiya

GwandaAbout this soundGwanda  Wani Kayan marmari ne daga cikin yayan itace da ake sha.

Gwanda mai zaƙi

Gwanda tana da sinada rai masu ƙarawa dan adam lafiya da garkuwa. Gwanda tana maganin typhot idan aka hada shi da tafarnuwa.

Misalai

[gyarawa]
  • Bishiyan gwandannan tayi tsawo sosai.
  • Gwandan tanuna dayawa akwai zaƙi sosai.
  • Isa na shan gwanda.

Manazarta

[gyarawa]