Jump to content

Gwangwani

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Gwangwanin abinci

Gwangwani About this soundGwangwani  Ya kasan ce Ɗan ƙaramin abu da akayi da ƙarfe domin sanya abinci a ciki.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwangwanin alale.
  • Kifin Gwangwani.
  • Ta sha gwangwanin madara.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,191