Gwani
Appearance
Gwani Gwani (help·info) ma'anar gwani wanda ya ƙware a wani fanni na rayuwa ko ilimi ko sana'a da makamantansu.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English) - brilliant [2]
- Larabci (Arabic) - muta'alliqun - متألق[3]
- Faransanci (French) - brillante (mace), brillant (namiji)[4]
Misalai
[gyarawa]- Malamin gwani ne a lissafi.
- Ɗan kwairo gwanin waƙa ne.
Karin Magana
[gyarawa]- Gwani na gwanaye.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,61
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
- ↑ Team, Almaany. "brilliant In Arabic - Translation and Meaning in English Arabic Dictionary of All terms Page 1". www.almaany.com. Retrieved 14 January 2022.
- ↑ "How to say brilliant in French". WordHippo. Retrieved 14 January 2022.