Gwanki
Appearance
Gwanki Gwanki (help·info) Nau'in dabban daji mai gashi mai santsi da dogayen ƙaho. an fi samun shi galibi a yankunan Afirka da Asiya. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Gwanki mai rangwangwan.
- Gwanki sai a ƙurmin daji.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,11
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,7