Gwano

Daga Wiktionary

Gwano About this soundGwano  Wani kwarone daga cikin kwari wanda ko yaushe a tare suke tafiya da junansu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Motocin Dan Majalisa sunyo jerin gwano.

Karin Magana[gyarawa]

  • Gwano bayajin warin jikinshi

Manazarta[gyarawa]