Gyambo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Gyambo  About this soundGyambo  Duk wani ciwo ko rauni a cikin mutum da yafara ruɓewa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Rauni akan ƙaurin yaro yazama gyambo.
  • Gyambon ciki.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,1