Jump to content

Gyare-gyare

Daga Wiktionary

Gyare-gyare About this soundGyare-gyare  Kalmar tana nufin canza tsarin abu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana gyare-gyaren gidan Sarkin Zazzau
  • Nayi wa rigata gyare-gyare tayi kyau

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Modification

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174