Gyartai

Daga Wiktionary

Gyartai About this soundGyartai  wani mutun ne me sana'ar dinke duk wani abu da akeyi da 'duma' kamar kwarya, kuttu, ludayi, mara,masaki dadai sauransu[1]

Misalai[gyarawa]

  • Kiramun Gyartai gashi can yazo ya gyara kwaryar mama.

Manazarta[gyarawa]