Jump to content

Ha

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Yafe wani nau'in abu ne da ake amfani da shi wajen rufe jiki.

Misali

[gyarawa]
  • Hadiza tayi yafe tafita unguwa.
  • Maryam tayi yafe tana Sallah.