Jump to content

Haƙarƙari

Daga Wiktionary

HaƙarƙariAbout this soundHakarkari  Wa'ansu ƙasusuwa ne da allah ya halitta su ajikin ɗan adam da kuma dabbobi, sune suka zagaya daga baya har ƙirji, sunada matukar muhimmanci kasancewar su awurin domin susuka bama sauran kayan ƙirji kariya.

Misali

[gyarawa]
  • Wannan san yakusan mutuwa saboda haƙarƙarin sa sun kakkarye.
  • Audu yaje gidan masu ɗauri akamamai haƙarƙari.